ƊINKE LABARAI: SHEKARARMU TA RUWA
A samo ƙyallaye da auduga da zare.
A ɗinke su gaba ɗaya don ka bayar da labarinka. Ka ɗauki lokaci kana ɗinka abubuwa mabambanta.


Shekararmu ta Ruwa.
A kowane wata, ka tsara labarin ruwa.
Sau nawa aka yi ruwa a wannan watan?
Shin kogin ya cika?


Kowane ɗan gidan zai yanka wani wani ɗan shaci sannan ya ɗinke su gaba ɗaya don a sami wani kyakkyawan abin ado a gidan.

Copyright Polly Alakija