A TSARA HAKAN

Za ka iya ƙirƙirar kayayyakin koyarwa a gida da wasu abubuwa da za a iya samarwa a gida.

Yaranka ma za si iya taimakawa su yi.

Ka tattara duk tsoffin robar ruwa da marfinsu.

Za ka ɗunka surorin lambobi ta amfani da ulu ko ƙyalle.

Yaranka su tabbata yawan marfin robar ruwan da na marfin sun zo daidai.

Copyright Polly Alakija