GA MAI FASAHAR ZANE-ZANE
Nnenna Okore

Hakkin mallaka L. Brian Stauffer

Wannan it ace Nnenna.

Nnenna Okore ‘yar Nijeriya ce haka kuma ‘yar ƙasar Australia ce. Nnene tana amfani da abin da ke kewayenta don ta ƙirƙiri abin da take so na fasaha. Nnenna tana amfani da abubuwa na ainihi da ke kewayenta kamar su itatuwa da busassun ciyayi da ganyaye domin ta sarrafa su.

Me zanenta yake tuna maka?

Hakkin mallaka Nnenna Okore
Hakkin mallaka Ann Robinson

“Saƙa da Wasu Ayyuka”

A kullum Nnene tana neman wasu abubuwa da za ta amfani das u domin ta ƙirƙiri wani abu na burgewa. Tsoffin igiyoyi da ƙyallaye da kwalaben roba da itatuwa da kuma ganyaye.

Hakkin mallaka Nnenna Okore
Hakkin mallaka Africavernaculararchitecture

“Danga”

Tana sarrafa abubuwa ta ƙirƙiri kyawawan ayyukan fasaha. Nnenna tana zana ta kuma saƙa abubuwa domin su kasance kyawawan abubuwa.

Hakkin mallaka Heng Sinith
Hakkin mallakaNnenna Okore

“Aki N’ukwa”

Me ke kusa da kai da za ka saƙa? Ko za ka iya saƙa dangarka da kuma komarka?