KA AJIYE KOMAI KA FARA ZANE
Yanzu bari mu hada dige-dige

‘Yan Biyun Bakwai Bakwai wata ƙungiya ce a baya da suka yi aiki a garin Yarbawa na Osogbo. An san garin Osogbo da bukin Usun wanda ake yi saboda Kogin Osun. Ana yin bukin ne saboda kogin da kuma godiya ga ubabangiji da ya ciyar da jama’a.

Hakkin mallaka Twin Seven Seven

“Masoyin Kifi” 1989
Kana son kifi? In kana so to kuwa ya kamata ka kare koguna da magudanun ruwa ka kuma tsarkake su.

Hakkin mallaka State of Osun Ministry of Innovation, Science and Technology

Babbar mashigar Tsarkakakken Surƙuƙin na Osogbo yana wakiltar bukin na Kogin Osun.

Ka nemi ferarren fensiri, ka haɗe ɗige-ɗigen nan domin ka ƙirƙiri naka hoton na ‘Yan Biyun Bakwai Bakwai.

FCI Five Cowries Online My Story of Water 'Download and Do' Icon

Zazzage kuma Yi!

Hakkin mallaka Polly Alakija