MA’ADANAR ZANE-ZANE

Shin rowan shanka tsaftatacce ne? Wannan rowan famfo ne da aka gani tare da taimakon na’urar girmama abu.

Hakkin mallaka Robert Owen Lehman Collection, Courtesy Museum of Fine Arts, Boston

Fiévet. Alamar tagulla ta Benin

Nijeriya a wajajenshekara ta 1750. Wannanmutummutuminazurfarɗaya ne dagacikinirinsafiye da dubu da aka ƙawataFadar Benin da keMasarautar Benin da su.

Hakkin mallaka Maurice Fiévet

Mai zanenfasaha Maurice Fiéɓet, wanda aka Haifa a 1915, yam utu a 1997, ɗanƙasarFaransayayawatadukkanfaɗinAfirkayanazanamutanen da yahaɗu da su.

“Masunci a yankinNiger Delta”

Hakkin mallaka Joana Choumali

Joana Choumali‘yar ƙasarCôte d’Iɓoire ne. Takanɗaukihotuna ta kumayimusu ado domin ta ginalabari. Idan ka yiamfani da dabaru da damashiakekira da “haɗin-gambizarsadarwa”.

“Babu Kadadar Ƙarshe”. 2019. 

Hakkin mallaka Victor Ekpuk

Ɓictor Ekpuk ɗan Nijeriya ne. yana amfani da alamomi na Nsibidi da Uli daga Kuda maso-Gabas na Nijeriya waɗanda sun yi shekaru ɗaruruwa.

“Wani labara na Masunta”. 

Hakkin mallaka Samantha Reinders

A ƙasar Ghana idan mutum ya mutu, ana bukin mutum a wani gagarumin bukin bunne gawa. Akan tsara akwatin gawar ya wakilci wani abu da mutumin ya yi a okacin rayuwarsa.

Wane zanen hannu cikin waɗannan ya fib urge ka? Yanzu damarka ce ka ƙirƙiri wani zanen hannu da yake nuni da “Ciki ya cika”.