MU FARA SANYA LAUNI
Piet Grobler

Piet Grobler wani matsari ne daga Afirka ta Kudu. Yakan ba da labari ta hanyar surar hotunansa. Dabbobin Afirka wasu hanyoyi ne da ke jan hankali a gare shi.

Hakkin mallaka Piet Grobler
Hakkin mallaka Piet Grobler
Hakkin mallaka Piet Grobler

Piet yakan zana yadda ɗabi’un dabbobi suke, da halayensu da kuma yadda siffarsu take.
Za ka iya bayar da labari kan waɗannan dabbobin da ke kan waɗannan hotunan in ka kalli fuskokinsu. Inda a ce waɗanna dabbobin za su iya yin magana me kake zaton za su ce?

KA SAUKE KA KUMA YI!

FCI Five Cowries Online My Story of Water 'Download and Do' Icon

Hakkin mallaka Polly Alakija

Ka ɗan wataya da sanya launi!

Ko za ka iya bayar da wani labari game da abin da ke faruwa a waɗannan hotuna?