ƊAN AIKI NA MINTI BIYAR
AHautsinin Dabbobi!

A tsawon shekaru 40 da suka wuce mun rasa rabin halittun da suke zaune a ruwa. Dukkan halittu suna ta canzawa tsawon shekaru milyoyi. Suna da kyau da ban mamaki da kuma al’ajabi!

Copyright theguardian.com

Turtle

Polar wide
Copyright Tim Flach

Tunkun nahiyar Turai

whale-shark-swimming
Copyright Creative Common

Kifin whale da Mari

Me za mu yi mu kare waɗannan halittu da suke fuskantar barazanar ƙarewa? IYana da wuya mu iya fahintar abin mamakin da wasu dabbobi suke da shi?

Ka jarraba wannan wasan ɗan wasan na hautsina dabbobi domin ka ƙirƙirin wasu sabbin halittu. Idan ka fara da halittu uku, to yanka gida uku, halittu daban-daban nawa ka iya ƙirƙira?

Copyright Pollly Alakija