KA AJIYE KOMAI KA YI ZANE
Sajewa: Komai ya canja!
Dabbobi da tsuntsaye da kuma kifaye suna fuskantar barazana saboda mazauninsu yana cikin hatsari. Sauyin yanayi yana wanzuwa cikin sauri. Dabbobin ba sa iya canzawa su saba cikin ɗan lokaci.
Abu guda da dabbobin suke yi su kare kan su shi ne sauyawa domin su kuɓuta daga mafarautansu.

Ka ƙaddara kana zaune a wannan surƙuƙin kurmin, yaya sauyawar taka za ta kasance?

Ka ƙaddara waɗannan furannin gidanka ne, yaya sauyawar taka za ta kasance?

Ka ƙaddara kana zaune a bakin rafin nan ne, yaya sauyawar taka za ta kasance?
Ka sauke ka kuma Aikata!
Ka sauke ka kuma zana wasu alamomi na kifin whale da ya sauya a gonar furanni, yaron da ya canza zuwa kamar ganyayen rama da akuyar da ta sami sabon wurin zama cikin surƙuƙin kurmi.

Alamomin da ke jikin kifin nan sun canza domin su saba da sabuwar rayuwa a cikin kwandon gyaɗa!