KA FITO DA FENTIN
Ablade Glover

Ablade Glover mai fasahar zane ne ɗan ƙasar Ghana.
Yana da baiwa ta daban da ya sa ake iya gane zanensa.

Copyright Ablade Glover

“Ta Kowane Hali” 2014.

Copyright Ablade Glover

“Idanuwa Jajaye Ne” 2014

Idan kana kusa za ka ga zanen fentin nasa ya yi kama da alamomi. Amma idan ka ɗan ja da baya, sai ka ga taron mutane da kuma kasuwa cikin hada-hada.

Kai ma za ka iya zana wannan fentin!

Copyright Ablade Glover

Kar ka kasance marar kula, za ka iya ɓata jikinka, amma dai ka gwada!