KOGIN TUNANI
Za ka iya zayyana …
yanayin halittu?
Za ka iya zayyana …
Juyin halitta?
Za ka iya zayyana …
ƙarewa?
Za ka iya zayyana …
ambaliyar ruwa?
Za ka iya zayyana …
mazauni?
Za ka iya zayyana …
‘yanci?
Za ka iya zayyana …
‘yan asali?
Za ka iya zayyana …
dausayi?
Za ka iya zayyana …
kariya?
Za ka iya zayyana …
surƙuƙi?