MU FARA SANYA LAUNI
Zanen bango masu ban sha'awa

Dorina tana da girma da kuma ƙarfi. Giwa kuma tana da manyan haure. Kunkuru yana da ƙoƙon baya mai ƙarfi kamar dutse. Duk da haka da yawan halittun nan suna cikin barazana.

Copyright ROA. Queensland Australia

“Kunkuru da Kada” na ROA, daga Queensland ta ƙasar Australia.

Za ka yi tunanin a ce fatar giwa an yi ta daga Ankara?

Za ka yi tunanin a ce haƙoran kada suna da taushi?

Za ka yi tunanin a ce an yi kunkuru da ulun auduga?

Copyright “Missing” by Louis Masai

“Rashi” na Louis Masai.

Duk muna son dabbobi. Masu fasaha ma a duk faɗin duniya suna son su, kuma suna nuna damuwa da akasarin halittu suna gab da ƙarewa.

Copyright Louis Masai
Copyright Louis Masai

Ka sauke ka kuma Aikata!

FCI Five Cowries Online My Story of Water 'Download and Do' Icon

Copyright Polly Alakija