MU JE GA YANKA
Yanke-yanken Fuskance Ni In Fuskance Ka
Za ka iya faɗin abubuwa da dama a kan dabbobi in ka dubi matsayinsu

Me ya sa giwa take da wannan dogon hauren?

Me ya sa zalɓe yake da dogon baki?

Me ya sa kifin whale yake da babban baki?
Yanzu mu tsara fasalin ka fuskance ni in fuskance ka.


Ka yi tunanin wasu sabbin halittu, kuma ka yi tunanin yadda za su kare kansu.


