BA NI NAKA LABARIN
Muna Sha’awar Barkwanci!

Ko ka san wani da yake yanayi da Kwayar Cutar Corona? Za ka iya ba ni labari a kan Rona?

Copyright Africa CDC

Muna kaunar jin labarai. Yanzu damar ka ce ka bayar da labari. Ba dole ne labarai su zama a rubuce ba. Zaka iya zana labarin. Kana iya zana labarinka.

Renewable Energy

Copyright Polly Alakija

Ka tuna:

1. Ka saukaka shi

2. Duk labarai suna da kashi uku; farko da tsakiya da kuma ƙarshe.

3.  Galibi labarai sukan fara ne a kan wata matsala da yadda za a warware matsalar.

4. Ka suranta babban tauraron kamar kai ne, ko wani da ka sani.

5. Ka yi amfani da kalmomin cikin “Kogin Tunani”.

6. Ka nemi babban tauraro!

FCI Five Cowries Online My Story of Water 'Download and Do' Icon

Ka saukar ka kuma AIKATA!Ga wasu zanen barkwanci da za ka buga ka kuma yi amfani da su.