HADU DA MAI FASAHA
El Anatsui

El Anatui dan Gana ne. Yana aiki ne daga sutudiyo da ke Nigeria. 

Ayyukansa suna cikin gidajen adana kayan tahiri da gidajen tahiri a duk duniya.

Copyright El Anatsui

Yana yin manyan zane-zane daga kayan da ya samokewaye da shi. El Anatsui bai yarda da cewa kuna bukatar siyan kayan tsada don yin babban fasara ba. 

Copyright El Anatsui

Yana sassaka itace, yana fenti, kuma yana kira da marafen kwalabe,
gwangwanaye da tsoffin tufafi

Copyright El Anatsui

 Yana sakar. Kayan da ya samo. Tare, don su zama kamar zane. Wasu daga cikin ayyukansa kamar na zinariya me, yayin da, a zahiri, an yi su ne daga tsofafin gwangwani da saman kwalba.