ZAKA IYA YI KUMA
Kwallon Sabulun!

Daga duniyar ban mamaki ta EL ANATSUI. Brooklyn gidan kayan gargajiya. New York America.
Ku tuna da wanke hannu koyaushe da sabulu mai
yawa! Bari muyi sassakar EL ANATSUI Wanda zai tunatar damu muyi yawan kumfar sabulu kamar yadda zamu iya!
Kuna bukatar kwalban roba, tarkacen yashi, sitach, almakashi, kirtani.
Umarni:
1. Takeauki kwalban roba sai a yanka ta a cikin zobba

2. Yanke zane na yadi kewwaye da fadin 2cm.
3. Tsoma ofankin yandin a cikin sitaci sai a nanede yadin a kusa da zobban kwalban roba.


Copyright Polly Alakija
4. Yi zoben yadi me yawa. Hada zoben da aka gama da kirtani.


Sauran masu ilimin gabbai , kamar su Olumide Onadipe suma sun samu wahayi daga EL ANATSUI.