MATATTARA
Zane a duk duniya, tun lokacin dauri, sukan zana hotunan mutane. Masu zanen sukan zana alamomi na yadda muke da kuma abin da muke yi. Hannaye ma kan iya bayar da muhimman labarai.
Wane zane ne ya fi burge ka? Yanzu damar taka ce!

“All Fingers Are Not Equal ” Victor Ekpuk . Nigeria, 2009.

Keith Haring. USA , 1958-1990

Hand Mural
“Under Hand” by CASE . Berlin , 2015

”Omo Eko ” by Kuramo Primary School, Lagos ,Nigeria 2017.

Rock Art , South Africa. BC 6,000
