FITAR DA FENTI
Sabulu Da Kwari
Shekaru dubbai mutane suna zana hotunan hannaye. A cikin koga a fadin duniya zaku iya samun zane-zanen hannu na da.

Har yanzu muna jin dadin zanen hotunan hannaye a yau !


Copyright Polly Alakija
Fitar da fenti! Bari mu zana hoto Wanda zai tunatar da mu game da wanke hannnaye mu da sabulu mai yawa don kiyaye kwari.
Kuna bukatar:
1. launka uku daban -daban na fenti mai ruwa.
2. Wani kati
3. fensir da burushi.
