BARI MU SAMU LAUNI
Gerard Sekoto

GERARD SEKOTO 1913 – 1993 ya fito ne daga Afrika ta kudu. Ya dau tsawon lokoci a faris. Ya kasance malami mai zane da kuma mawaki.

Copright "Father and Baby" Gerard Sekoto

Yana matukar kaunan zane -zane mutane daga kasarsa. GERARD SEKOTO yana son zane mutane kamar yadda suke a gidajen, suna gudana.

Copyright "Mothers and Children" Gerard Sekoto

Kowane zane yana da labari game da abin da mutane suke da shi a hannunsu. Wadanne labarai ne kuke karantawa hotunan? 

Copyright “Song Of The Pick” Gerard Sekoto

Ga hotunansa guda hudu don ku buga kuma ku sanya launi a ciki

FCI Five Cowries Online My Story of Water 'Download and Do' Icon

Zazzage  kuma  yi !

Copyright Polly Alakija