MU SHIRYA WASAN KWAIKWAYO
Yana Cikin Hannunka
Watakila ba zaku iya fita zuwa gidan wasan kwaikoyo ba amma Kuna iya naku nunin. Ga yadda za ku yi:
1. Ku yanka takarda kanana kashi goma masu tsawon santimita biyar. Ku yi su da tsawo sosai don su zagaye karshen yatsun hannunku.

2. Ku zana Fuska a tsakiyar kowace yankar
takadda.

3. Yi amfani da tep me danko ka nade takardar zagaye da kowane yatsan hannunka.

4. Lokacin Kallo yayi! Wasan kwaikwayo na game da Rona Kwayar
Cuta mai boyewa.


