WAKAR SARARI
Wakan Hoto
Rubuta waka kamar zanen hoto ne da kalmomi.
Bari mu rubuta wasu wakoki game da hunnayamu da kuma game da ruwa.
Fara tare da wasu siffofi. Me kuka gani a nan?
Copyright Polly Alakija
Kwatanta shi!
Yanzu Ku ma mawaki ne!