ZANA NA MINTUNA BIYA
Yana Hannunku.

Kana dama ko hagu?

Shin zaku iya amfani da hannayenku biyu don yin rubutu da zane?

Gwada amfani da hannun da ba kasafai kuke amfani da shi ba. 

1. Zana kusa da hannunku

2. Zanen hannunka.

3. Tsara  zane Wanda zai cika hannunka ya hada hannunka tare da abokinka  don yin katon zanen  hannunka, !

4. Zana kusa da hannunka. Dabbobi  daban daban guda  nawa zaku  iya  yi daga  siffar  hannunka?

Copyright Polly Alakija