TAFIYATA TA ƊEBO RUWA
Za ka iya zana abin da ka ji?
idan yaranka suka tafi ɗebo ruwa, ka tambaye su su zana abin da suka gani bayan sun dawo.Abin da suka shaƙa, Abin da suka ji, .da abin da suka taɓa da wanda suka ɗanɗana.
Su tanadi abin rubutu su riƙa rubuta abin da ya faru a kan hanyarsu ta ɗebo ruwa, ko a saukar da manhajarmu a nan: