KATUTTUKAN BABBAƘU

Duk iyali za su haɗu cikin nishaɗi domin tsara abubuwan koyarwa.

A yayyanka alamun babbaƙu a manne su a jikin allo ko filanki. A manna wani ɗan ƙyalle daga ƙasan allon don ya riƙa yi wa mai koyo jagora.

A rubuta ƙanana da manyan baƙi.

Ƙananan yara ‘yan koyo za su gwama manya da ƙananan baƙi su riƙa bibiya da yatsunsu.

Copyright Polly Alakija