ME KA YI DA RUWA YAU?
Ka zayyana taswirar yadda iyalinka suke amfani da ruwa a kullum.
A kullum ka zana amfanin da ka yi da ruwa.
Ka sha ne? Wanke haƙora? Wanke hannaye? Wanke sutura?Ban ruwa a lambu?
Za ka iya bai wa iyalinka labarin ruwa cikin hotuna?