TAƘAITAWA TAƘAITAWA
Mukan so taƙaita abubuwa!
Amma mun ƙware wajen taƙaitawar kamar yadda ya dace?
.Ka nemo tsoffin ‘yan guntattakin takardu da kwalaye ka zana layuka sannan yaranka su yayyanka su.
.Ka fara da mafi sauƙi ta hanyar zana layi kawai, daga nan sai layi mai wahala ta hanyar lauye-lauye da kuma tafiyar tsutsa.

Copyright Polly Alakija