WA YA FI ƊEBO RUWA A GIDANKU?

Ka zayyana ƙaramar surar gidanku a kan guntuwar farar takarda.

Ka bar ɗan fili don kowane ɗan gidan ya rubuta yawan ruwan da suke ɗiba a kowace rana.

A ƙarshen sati sai ka ƙara!

Copyright Polly Alakija